Atiku Bagudu ne APC a jihar Kebbi ta tsayar don takarar Gwamna 2019
Atiku Bagudu ne APC a jihar Kebbi ta tsayar don takarar Gwamna 2019

Rahotanni daga babban filin wasa na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi sun tabbatar mana cewa jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kebbi ta ba Gwamna Atiku Bagudu dama domin tsayawa a karkashin jam'iyya…

Read more »»
30 Sep 2018

Duba yadda fusatattun matasa suka yi kacakaca da wata motar soji a tarzomar Jos
Duba yadda fusatattun matasa suka yi kacakaca da wata motar soji a tarzomar Jos

Wannab hoton wasu fusatattun Matasa ne da ke farfasa wata motar soji a garin Jos na jihar Plateau ranar Juma'a da safe bayan barkewar tarzoma, sakamakon labarin kisan mutum 11 a gidansu a kan hanyar …

Read more »»
30 Sep 2018

Kebbi: APC da PDP na tantance wakilai zaben fid da gwani, dan Bagudu ne APC ta tsayar

Aikin tantance Wakilai wadanda za su kada kuri'a a zaben fitar da gwani na mukamin Gwamnan jihar Kebbi ya yi kusan kammala. Jam'iyyun APC da PDP suna gudanar da tantancewar ne a wurare daban daban a …

Read more »»
30 Sep 2018

"Kunga Kalar gashin dana fi so" Inji Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tace wannan kalar gashinne tafi so. Muna mata fatan alkhairi tareda masu ziyarar shafinnan akoda yaus…

Read more »»
30 Sep 2018

Ana zargin wani gwamnan Arewa da amfani da takardar kammala karatu ta bogi
Ana zargin wani gwamnan Arewa da amfani da takardar kammala karatu ta bogi

A yau, asabar, ne wata kungiya mai cin gashin kanta (Global Integrity Crusade Network (GICN)) tam aka gwamnan jihar Adamawa, Muhammad Jibrilla Bindow, a kotu bisa zarginsa da yin cogen takardar makar…

Read more »»
30 Sep 2018

MUSIC : Sababbin Wakokin Umar M Shareef Guda Hudu (4) 2018
MUSIC : Sababbin Wakokin Umar M Shareef Guda Hudu (4) 2018

Wannan duk suna daga cikin album din "Ni da ke" wanda shahararren mawakin Umar m shareef ya fitar da dadewa wanda sun kayatar sosai wanda shine hausaloaded.com munka dage domin kawo muku su a yanzu. …

Read more »»
30 Sep 2018

Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Inda Ta Bayana Kalan Gashin Da Tafiso A Rayuwarta

Wannan wasu hotunan ne da jaruma rahama sadau ta fitar a shafinta instagram wanda ta nuna cewa wannan shine kalan gashi da ta fiso a rayuwarta. …

Read more »»
30 Sep 2018

Wani masanin kimiyya yayi ikirarin gano ranar tashin kiyama
Wani masanin kimiyya yayi ikirarin gano ranar tashin kiyama

An gano wasu takardun da shahararren masanin fasaha na kasar Burtaniya,Isaac Newton ya rubuta a karni na 17 miladiyya,inda ya ce a shekarar 2060,Annabi Issa zai dawo duniya sannan za a yi tashin kiya…

Read more »»
30 Sep 2018

Sharhin Fina Finai : Sharhin Fim Din
Sharhin Fina Finai : Sharhin Fim Din " Mai Kyau"

Suna: Mai Kyau Tsara Labari: Nazir Alkanawi Kamfani: Abnur Entertainment Shiryawa: Abdul Smart Umarni: Sadik N. Mafia Jarumai: Ali Nuhu, Fati Washa, Nuhu Abdullahi, Asiya Ahmad, Bashir Na Yaya, Marya…

Read more »»
30 Sep 2018

MUSIC : Abdul D One - Tushe [Official Audio]
MUSIC : Abdul D One - Tushe [Official Audio]

A koda yaushe burinmu shine mu nishadantar da ku saboda haka ne munka zo muku da wakar fasihin mawakin nan Abdul D one mai suna "Tushe" wanda ita dai wannan wakar ta soyayya ce. Ga kadan daga cikin b…

Read more »»
30 Sep 2018

Shugaban Najeriya Buhari ya dawo daga kasar Amurka

Bayan halartar taron majalisar dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka, shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da uwargida, A'isha sun dawo gida Najeriya. Muna masa barka da zuwa tareda fatan a…

Read more »»
30 Sep 2018

Kalli wa'azi da Matasan Tijjaniyya suka gudanar a garin Birnin kebbi. Bidiyo
Kalli wa'azi da Matasan Tijjaniyya suka gudanar a garin Birnin kebbi. Bidiyo

Kalli wa'azi da Matasan Tijjaniyya suka gudanar a garin Birnin kebbi  Latsa wannan bidiyo na kasa ka kalla 👇👇👇 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.w…

Read more »»
30 Sep 2018

Ana zargin Ronaldo kan yiwa wata mata fyaɗe
Ana zargin Ronaldo kan yiwa wata mata fyaɗe

Wata mata 'yar kasar Amurka me suna, Kathryn Mayorga ta bayyana cewa tauraron dan kwallon kafar Juventus, Cristiano Ronaldo ya taba yi mata fyade a shekarar 2009. Matar ta bayyana hakane a wata jarid…

Read more »»
30 Sep 2018

Abinda tuntuni ya kamata ace kungiyar kwadago ta yiwa ma'aikata
Abinda tuntuni ya kamata ace kungiyar kwadago ta yiwa ma'aikata

Wadannan bayanai da zan kawo su ne ya kamata Kungiyar NLC tayi wanda zai fi amfanar da ma'aikatan da 'yan Najeriya. 1. Babu shakka ma'aikata suna bukatar a kara masu albashi, amma ya kamata NLC su ma…

Read more »»
30 Sep 2018

Tauraron Dankwallon Najeriya Ahmed Musa ya yabawa mahaifiyarshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya yabawa mahaifiyarshi bisa irin gudummuwar da ta bashi a rayuwarshi inda yace ita tayi sanadin zuwanshi Duniya kuma a kullun take karfafa mishi gwiwa akan …

Read more »»
30 Sep 2018

An gano motar Janar din soja da ya bace a karkashin wani tafki mai zurfi a Jos, hotuna

Hukumar sojin Najeriya ta gano motar Janar (mai ritaya) a karkashin wani kududdufi dake unguwar Dura Du a karamar hukumar Jos ta kudu, bayan fiye da sati uku ana nemansa. Manjo Janar Idris Alkali ya …

Read more »»
29 Sep 2018

Muhimman SHAWARWARI Ga Al'umma Musulmi Daga Sheilkh Aminu Ibrahim Daurawa
Muhimman SHAWARWARI Ga Al'umma Musulmi Daga Sheilkh Aminu Ibrahim Daurawa

1- TSARKAKE NIYYA KA FUSKANCI ALLAH KAWAI DA IKLASI A CIKIN KOMAI. 2- KA KIYAYI ZUGA KANKA DA GANIN KAFI KOWA, 3- KA SABAWA KANKA DA KARBAR GASKIYA KO DAGA INA TA FITO. 4- KA SANI SABANI BA ZAI KAREB…

Read more »»
29 Sep 2018

Ko 'yan Social Media 'yan Jarida ne ?
Ko 'yan Social Media 'yan Jarida ne ?

Isyaku.com | 29-9-2018 | Najeriya ta bi sahun sauran  kasashen Duniya wajen cin gajiyar gagarumin aikin da massanan suka yi na kirkiro shafukan sada zumunta, wanda Biliyoyin jama'a ke amfana da shi a …

Read more »»
29 Sep 2018

Tap di jan, duba farashin takalma mafi tsada a Duniya da aka baje a Dubai
Tap di jan, duba farashin takalma mafi tsada a Duniya da aka baje a Dubai

An baje wasu takalman mata mafi tsada a Duniya wanda aka baje farashinsu a kan $17 Miliyan watau kimanin Naira Biliyan 6.1 darajar kudin Najeriya. Takalman an yi su ne da Fata, Zinari,Azurfa da Silk.…

Read more »»
29 Sep 2018

[Nuhu Ribado] Danya janye takarar gwamnam Adamawa akai masa tayin mukamin munista ya barwa dan'uwan Aisha Buhari
[Nuhu Ribado] Danya janye takarar gwamnam Adamawa akai masa tayin mukamin munista ya barwa dan'uwan Aisha Buhari

Wasu rahotanni daga jihar Adamawa na cewa ana can ana tattaunawa da tsohon shugaban hukumar yaki da yiwa arzikin kasa zagon gasa ta EFCC, Malam Nuhu Ribado akan ya barwa dan uwan matar shugaban kasa,…

Read more »»
29 Sep 2018

Ficacciyar Jaruma Maryam Yahaya tayiwa Rahama Sadau tallar Janbaki

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta yiwa abokiyar aikinta, Rahama Sadau tallar jambakinnan nata na Sadau ta dandalinta na sada zumunta, ta yi amfani da kayatattun hotuna wajan yin tallar. W…

Read more »»
29 Sep 2018

MUSIC : Abdul D One - Zuciya Takarbeki [Official Audio]
MUSIC : Abdul D One - Zuciya Takarbeki [Official Audio]

Sabuwa waka Abdul D one mai suna "Zuciya takarbeki" wanda ya fitar a yau a channel dinsa na youtube mai suna Abdul d one.  Ga kadan daga cikin baitocin wakar:- ==> Zuciya ta karbeki. ==> Tunda dadewa…

Read more »»
29 Sep 2018

UEFA za ta soma amfani da Maimaicin Telebijin dan taimakawa alkalin wasa
UEFA za ta soma amfani da Maimaicin Telebijin dan taimakawa alkalin wasa

Hukumar kwallon kafa ta kasashen Turai, UEFA, ta ce za’a fara amfani da fasahar taimakawa alkalin wasa da maimaicin bidiyo, a gasar zakarun turai ta kakar 2019/2020, da kuma gasar cin kofin kasashen …

Read more »»
29 Sep 2018
 
Top