Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki ya yabi tsohon shugaban kasa, Umar Musa 'Yaradua ta dandalinshi na sada zumunta inda ya bayyanashi da cewa, mutumin kirkine me alkawari da cikawa.



Allah ya jikan Musa Yar'Aduwa ya kuma gafarta masa..

Post a Comment

 
Top