Wannan sune sababbin hotunan shahararren mawaki ali jita da shahararriyar jarumar Hadiza gabon duk a masana'antar kannywood wannan hotuna da kuke gani dai hotuna ne da sunka dauka a jahar lagos tsohon birnin tarayyar nigeria .
Wanda ana hasashen sunje ne domin shorting din wakar "Love" wanda shi mawaki ali jita ya fitar a kwanakin bayya wanda wannan waka ta samu karbuwa sosai g al'umma masu sauraren wakokinsa.
Wanda zaka ga har da wanda ke rera wakar hip hop yana try ma'ana kokari wajen rera wannan waka.
Yanzu dai ga hotunan kamar haka:-
Post a Comment