Kowa da irin yanda yake nuna soyayyarshi ga abinda ya birgeshi a rayuwa, wani matashi ne ya zana hoton tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kamar yanda ake gani a wannan hoton inda ya nuna mata shi ta dandalinta na sada zumunta.

Post a Comment

 
Top