Bayan halartar taron majalisar dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka, shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da uwargida, A'isha sun dawo gida Najeriya.






Muna masa barka da zuwa tareda fatan alkhairi..

Post a Comment

 
Top