Wani mumunar hadarin mota da wani dan acaba ya yi sanadin haddasa mumunar rauni a kafafuwan wata budurwa bayan wata motar Tipa ta bi ta kafafuwarta yayin da take kan hanyarta na zuwa wajen aiki da safiyar Litinin a garin Enugu na jihar Enugu.
Babu wani karin bayani dangane da halin da dan acaban yake ciki, amma majiyarmu ta ce an garzaya wani Asibiti da budurwar domin samun kulawan Likitoci.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment