Ku kasance da mu domin samun wakokin hausa da kuma labaran kannywood.
Ga hotu nan kamar haka

Hajiya Maryam kenan tayi kyau cikin salo.

Zaku iya koyar irin wannan salon kuma

Gaskia maryam kyakkyawa ce wacce kowa zaiso ya samu kamar ta wai shin idan tace tana son ka zaka Amin ce??
Fada mana amsar ka a kasa Domin tababbatar da cewa zaka amince

Gaskia ne wannan tsayiwa irin ta masoya, amma fa cikin shiri.
Munaso kuyi musu fatan Alkhairi
Post a Comment