Bincike ya nuna cewa mata suna bukatar jimawa a lokacin yin jima’i. Matan dak e da bukatar a dauki akalla mintuna 20 ko fiye da hakan kafin su iya samun biyan bukatarsu a yayin da ‘yan kalilan ke bukatar mintuna 10.

Sai dai wata matsala da ke addabar maza a nan itace za ka taradda wasu mazan ba yanda za’ayi su dauki tsawon minti 5 a kan matarsu suna jima’i nan take da zaran sun fara sai su yi inzali a lokacin da matan su ke da bukata da su kuma daz aran sun yi wannan inzalin shi kenan sun kare jima’i.


Wanda wannan ba karamar illa yake haddasawa a zamantakewar aure ba sai ka ga maigida yana ta yiwa matarsa magana amma bata saurarawa balantana ta kula shi saboda matar ta raina shi ya koma wata kala tunda ya kasa fitarda kitse a wuta a addinance hakkin ka ne ka rinka biyawa matar ka bukata idan matar ka na samun biyan bukata a tare da kai toh za ka ga ko yaushe hankalinta a kan ka ya ke.

Tarbiya da ladabi sai dada karuwa mu ke yi ko a kotu aka he matukar matar ka ta fadi cewa ba ka iya biya ma ta bukatar ta tohkotu za ta ba ka damar tafiya neman magani idan ka samu ALHAMDULILLAH.



Idan kuma ba ka samu ba ka sha ba warke ba, toh kotu za ta raba auren gudun ka da matar ta je ta afka cikin zina, WA’IYAZU-BILLAH

ABUBUWAN DA KE KAWO SAURIN INZALI SUN HADA DA:

1 Basir da yayi ka ka Gida a Kwankwason Namiji.

2. Ciwon sanyi da Sanyin Mara.

3. Karancin Ruwan Maniyi.

4.Gajiya

5.Taruwar Daskararren Maniyi Ga Mara.

6 Yawan fushi bacin rai tsakaninka ma’aurata.

7. Rashin kwanciyar hankali a lokacin yin jima’i.

8. Rashin Koshi Cin Abinci Ishashe da sauransu.


YADDA ZA AMAGANCE MATSALAR SAURIN INZALI

1. Maza masu matsala ta saurin inzali Su daina shan kayan zaki, Kamar na Suga, Minti Alewa, Kafi Zabo,
Coke, Lemon juice,da

2. Kayan maski wadanda ba dangin nama ko kifi bane.

3. A rinka motsa jiki a kai a kai (wato exercise).

Munyo copy wannan post daga
Alummata.com

Post a Comment

 
Top