Mutum biyu sun mutu, biyu kuma suka sami munanan raunuka bayan wani jirgin sama ya zarce a filin saukar jiragen sama na Kudancin Carlifarnia sakamakon haka ya yi karo da shingen tsaro na filin jirgin, yanayi da ya haifar da karyewar jirgin gida biyu.
'Yansandan Greenviille inda lamarin ya faru sun ce, jirgin na dauke da mutum hudu kafin faruwar lamarin, uku maza da mace daya. Biyu matuka jirgin ne sai ragowar biyu kuma ma'aurata ne miji da matarsa.
Kakakin masu aikin kwanakwana na filin jirgin Greenville Tristan Johnson, ya ce matuki jirgin da mai taimaka masa ne suka mutu a hadarin na ranar Alhamis.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment