Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau na daga cikin fitattun mutanen da aka gayyata zuwa birnin New York na kasar Amurka wajan taron majalisar dinkin Duniya da za'a yi akan kawar da cutar tarin fuka.

Yanzu haka dai jarumar ta sauka a can gurin taron da shirin abinda ya kaita.
Muna tayata murna.

Post a Comment

 
Top