Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya yabawa mahaifiyarshi bisa irin gudummuwar da ta bashi a rayuwarshi inda yace ita tayi sanadin zuwanshi Duniya kuma a kullun take karfafa mishi gwiwa akan duk wani abu da yake yi.



A cikin wani sako da ya fitar ta dandalinshi na sada zumunta, Musa ya kara da cewa, a duk lokacin da yayi tuntube a rayuwarshi itace ke tashinshi sannan ta karfafeshi, a karshe yace yana matukar godiya a gareta.

.
Muna jinjina masa
30 Sep 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top