An baje wasu takalman mata mafi tsada a Duniya wanda aka baje farashinsu a kan $17 Miliyan watau kimanin Naira Biliyan 6.1 darajar kudin Najeriya.

Takalman an yi su ne da Fata, Zinari,Azurfa da Silk. Wani ma'abuci kerekeren kayakin kawa Jada Dubai ne ya yi wadannan takalma kuma aka baje su a Hotel din Burj-Al Arabi da ke kkasar Dubai na hadaddiyar Daular Larabawa.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

 
Top