Sabuwa waka Abdul D one mai suna "Zuciya takarbeki" wanda ya fitar a yau a channel dinsa na youtube mai suna Abdul d one.
 Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

==> Zuciya ta karbeki.

==> Tunda dadewa ta zabeki.

==> Masoya! Masoya!! Masoya!!!.

==> Ba'a fushi da masoya ko yayi laifi anyi mishi talla.

==> Karki damu lokacin kine bazani  chanza ki ba.

Bari na bari a haka wata a bakin mai ita tafi dadi.

Download Music Now

Post a Comment

 
Top