Tsohuwar jaruma masana'antar kannywood Samira Ahmad wadda tayi aure tare da tsohon jarumin kannywood ty shaba wanda Allah zo dai auren ya mutu.
Tayi murna zagayuwar ranar haihuwarta wanda a turance ake kiran 'happybirth' wanda dinbin mutane da jaruman kannywood na tayata murna sosai a shafukansu na instagram.

Post a Comment