An samu gobara a gidan Shekarau


Rahotanni sun bayyana cewa, an samu gobara a gidan tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da yammacin yau, Lahadi inda har ta taba dakuna biyu a gidanshi dake Mundubawa Kano.


Wani na kusa da Malam Shekaru din ya tabbatarwa da jaridar Premiumtimes da wannan labari.

Sannan kuma jaridar ta ruwaito cewa an kashe wutar gobarar da ta tashi kamin ta yadu.

Muna fatan Allah ya kiyaye. 
24 Sep 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top