Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-
>> Allah babban sarki mai saka soyayya ta zauna babu jayaya ta kama zuciya
>> Soyayya akwai na hanin karya
>> Soyayya akwai kunya, so tushen zama lafiya.
>> Soyayya na da yawa amma karki manta da ni.
>> Zan bada labari shigarki Jiki kinyi tasiri kince duk wani inkari.
>> Kowa da abinda yayi masa, wani ya sha zuma wani sigari, nike kike burgeni.
Bari kar na kara samuku dadin haka.
Download Music Now
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.