Shaban ya bayyana cewa, ina tayaki murna Samira Ahmad, 'yar kucila. Ina miki fatan Alheri da samun ingattacciyar rayuwa anan gaba.
Wannan sako yasa wasu daga cikin masoyansu suka rika kira da cewa ya kamata su maida komai ba komai ba su sasanta kansu su koma rayuwarsu ta aure.
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.