Assalamu alaikum yan uwana a yau na sake zo muku da wata waka da ke cikin Album din nan mai suna "Ni da ke" wanda shahararren mawakin nan Umar m shareef wanda kuma upcoming actor akan irin fina finai da yake haskawa a yanzu . Na jaku da surutu ban fadi sunan wakar ba sunan wakar 'Kina Nesa' itama dai wakar soyayya ce kamar yadda kunka sanshi ta fanin wakokin soyayya.

Download Music Now

Post a Comment

 
Top