Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta yiwa abokiyar aikinta, Rahama Sadau tallar jambakinnan nata na Sadau ta dandalinta na sada zumunta, ta yi amfani da kayatattun hotuna wajan yin tallar.
Wannan ya tabbar da hadin kan dake tsakaninsu
Muna musu fatan Alkhairi
Post a Comment