Assalamu alaikum a yau na sake zo muku da wata waka mai dadi wanda wani fasihin mawaki ya rera mai suna Najeeb noble sunan wakar sa "Zeenat". Wanda wannan matashin yaro ne amma a wakarsa akwai kafiya…
Assalamu alaikum a yau na sake zo muku da wata waka mai dadi wanda wani fasihin mawaki ya rera mai suna Najeeb noble sunan wakar sa "Zeenat". Wanda wannan matashin yaro ne amma a wakarsa akwai kafiya…
Dan takarar shugaban kasa a Inuwar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi kira da a tsige Sufeto Janar din ‘yan sandan Kasa kafin zabukan 2019. Atiku ya bayyana haka ne a wajen taron gaddamar da kwamitin…
Tsohuwar matar adam a zango kenan maryam ab yola kenan tana yiwa al'umma musulmi barka da juma'at ga kalamanta. "Ina rokon Allah ya saukar da albarka, Alkhairi, Falala, Wadata, Ni'ima, Gaf…
Wata babbar kotun musulunci dake garin Gusau na jihar Zamfara ta yanke hukuncin kisa ga tsohon shugaban jam'iyyar APC na Sabongari Gusau, wato Mainasara Yahaya da wani mutum daya bisa laifin wulakant…
A yau munzo muku da sabuwar waka lilin baba wanda yayi mata suna "TSAYA" Wanda ya dan jima mawakin yana talata wakar a shafinsa na istagram. Wanda shine ya fitar da ita tare da shida shahararren mawa…
1 - Ki Zama Kamar Baiwa Ga Mijinki, Sai Shi Ma Ya Zama Kamar Bawa A Gare Ki. 1 - Kada Ki Nisance Shi; Sai Ya Manta Da ke. 3 - Ki Kiyaye Masa Hancinsa, Jinsa, Da Ganinsa; Kada Ya Shaqi Wani Abu Daga G…
Har ya zuwa yanzu babu hoton dan diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi da ya bayyana a shafukan sada zumunta, watakila wannan dalilin yasa shafin Northernblog dake dandalin Insta…
Karin wasu hotunan pre wedding na jaruma maryam booth da Sadiq zazabi. A daura Aure 03/12/2018 daga bakin maryam Booth Ku kasance da hausaloaded.com domin sake kawo muku hotunan wanna aure …
A yau mun samu hotunan pre weeding na jaruma maryam booth da shahararren mawakin siyasa sadiq zazzabi wanda shiya yayi wakar "Dr Aliyu Modibbo" fct minister shine munka kawo muku kafin Aure wanda sun…
After serenading his fans with the sumptuous “Hold Me Down” hit single, fast rising singer & rapper, ElNour returns to the kitchen to cook for his eager fans another smash hit for the Yuletide titled…
Rundunar sojojin Nijeriya ta bayyana cewa 'yan ta’addan Boko Haram sun fara amfani da jirage marasa matuka wajen kai farmaki a kan cibiyoyin tsaro na sojojin kasar. Hukumar sojin ta ce ta kula cewa w…
“[Bidiyon Ganduje ] na daya daga cikin dalilan zuwa na nan. Ina aikin tantance sahihancin bidiyon ne a nan Landan. Mun ba wa kwararru domin tantance bidiyon, domin ba zai iyu na tantance gaskiyar bid…
A karkashin sabon jadawalin sabon albashin yanzu zai zamo kamar haka: 1. Kwamishinan 'Yan Sanda: Kusan 1.5 miliyan 2. Mataimakan Kwamishinan a matakin Deputy da Assistant zasu karbi: a. Deputy: N531,…
Me baiwa gwamnan jihar Kano shawara ta fannin kafafen sadarwa, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa tun jiya ana ta ruwa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa ta yanda haka ya jawo ambaliyar r…
Wani ya aiko mani da wannan sakon, kuma ya tayar min da hankali. Yana da kyau wadanda abin ya shafa su bincika👇 BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MASU GIRMA SHUGABANNIN TSARON KASARMU NIGERIA (with …
Wadannan hotunan irin tarbar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu ne daga al'ummar jihar Borno a ziyarar da yake yau a can inda yake ganawa da dakarun sojin kasarnan. …
Daren MAULIDI Yafi KOWANNE DARE DARAJA (HARDA DAREN LAILATUL QADRI) Wannan tattaunawa ce da ta gudana tsakanin SHEIKH YUSUF SAMBO RIGACIKUN (malamin SUNNAH/IZALA) Dakuma sheikh dahiru usman bauc…
Sabuwa waka mata yan wasan kwaikwayo wanda sunka yiwa suna "Akwai Saura"wanda shine muka kawo muku audio wakar kafin a fitar da video dinta. G kadan daga cikin matan da sunka haskaka a wakar 1 fati …
Sababbin hotunan jaruma fati washa wanda sunka burge mutane …