Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik ya samu kyautar karramawa ta jarumin jarumai wadda wata kungiya ta shirya, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.
Kannywood Sadik Sani Sadik ya samu kyautar jarumin jarumai

Post a Comment