“[Bidiyon Ganduje ] na daya daga cikin dalilan zuwa na nan. Ina aikin tantance sahihancin bidiyon ne a nan Landan. Mun ba wa kwararru domin tantance bidiyon, domin ba zai iyu na tantance gaskiyar bidiyon a shafin jarida ba.
Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu A Jami'ar SARAUNIYA Mary dake Landan Yayin Amsa Tambaya Ga Barista Audu Bulama Bukarti.
Post a Comment