A karkashin sabon jadawalin sabon albashin yanzu zai zamo kamar haka:
1. Kwamishinan 'Yan Sanda: Kusan 1.5 miliyan
2. Mataimakan Kwamishinan a matakin Deputy da Assistant zasu karbi:
a. Deputy: N531,000
b. N483,000
3. Chif sufuritanda (CSP) :
N419,000
4. Sufuritanda (SP): N342,000
5. Mataimakan Sufuritanda a matakin:
a. Deputy (DSP): N321,000
b. Assistant (ASP1): N296,000
c. Assistant (ASPII) : N271,000
6. Insifekta:
a. Insfekta I: N254,000
b. Insfekta II: N167,000
7. Sajent:
a. Sajent manjo: N119,000
b. Sajent: N96,000
8. Kofura: N88,000
9. Konstabul:
a. Konstabul I: N86,000
b. Konstabul II: N84,000
Shidai wannan sabon tsarin albashin zai fara aiki ne daga daya ga watan Nuwanban da muke ciki yanzu (1/11/2018).
Haka kuma idan za'a iya tunawa a shekarar 2008 Marigayi Shugaba Umaru Musa Yar'Adua ne ya kara albashin jami'an 'yan sandan daga N6,000 zuwa N26,000.
Post a Comment