Wata yarinya ta auna arziki bayan wani karfe ya shige gefen idonta na hagu sakamakon wani hadari da ya rutsa da ita a jihar Imo da safiyar yau.

An garzaya zuwa wani Asibiti da wannan yarinya, kuma Likitoci suka cire karfen ba tare da ya illata idon yarinyar ba.

Yanzu haka yarinyar tana murmurewa daga wannan kaddara.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top