Sabuwa waka Umar M Shareef mai suna "Nakai kuka a zuciya" da jin sunan wakar kasan kalaman soyayya ne kamar yadda kunka sanshi a fagen wakokin soyayya.

Shine munka kawo muku ita tare da bada gudumuwar tsakuru muku kadan daga cikin baitocin wakar da ceo na hausamini.com yayi kokari daman shima oga ne a fagen........


√ A Lokaci Dai, Na Fara SonKi.
√ Burin Idanu Kawai Su GanKi.
√ Yawan Tunani Sannan MafarKi.
√ Kinata Girma Abin Ba SauKi.
√ Na Yanke Shawarar Biyan SadaKi.
√ GidanKu ZanJe Da Batun AurenKi.
√ Ashe Ashe Babu Ni A RanKi.
Kin Yaudareni Kinsani Rana.


√ Bazana Yafema Zuciya Ba.
√ Bazana Daina Kukan Ido Ba.
√ Bazana Daina Baci Na Rai Ba.
√ Indai Banyo Arba DaKai Ba.
√ Ina Kake Inata Nema.
√ Masoyi Dawo Dawo Ka Karba.
√ Soyayya Ta GasKia.
√ IrinKa Na Duba Ban Gano Ba..


Download Music Now

Post a Comment

 
Top