Sabuwa waka ali Jita Mai suna "Kece" wanda yake gwanarsa ga kadan daga cikin baitocinta.
🎤 In kina kuka nima sai ki sani kuka

🎤   In kina damuwa nima sai ina damuwa

🎤  Farin cikin ki nawa ne

🎤  Bakin cikin ki nawa.


🎤   Sarauniya kece tawa

🎤   Masoya kece tawa

🎤   Everytime i see your face

 ðŸŽ¤  It sweet me for body baby.
   
 ðŸŽ¤    I like your style baby.


Download Music Now

Post a Comment

 
Top