Waka nura m inuwa mai suna "al'amarin so" wanda dai itama ba sabuwa bace amma tana da dadi.
Ga kadan daga cikin baitocinta.

🎶 Nayi gamo da masoyin gaskiya dan kwarai yasani a zuciya ya shiga raina bazana cireshi ba.

🎶  Kina samu dani madiyar kwarai tunda kin sakani a zuciya kin shiga raina bazana cirekiba
Talla

🎶 Al’amarin sone sa da marmari zuciya zabinta data gano seta nakuda baa bayaba.

 ðŸŽ¶ Nayi dashi da shuka a ruwa tsirona me kayu ya fito.

🎶  Ga danshi a gari iska tana kadawa inayin ambato.


🎶 Ashe gwanin zuciya baya tsayawa nagani a sokoto.


Download Music Now

Post a Comment

 
Top