Sabuwar wakar Ado isah Gwanja mai suna ” Kiran Gwanja ” wakar da ya hau lokacin da ya dan saki karamin bidiyon nan wanda ake ta cewa bai kyauta ba.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ana kirana gwanja wadansu na zagina
– Ni nasan sai ansha ruwan ciki tanan akanja guga
– Suna tacewa gwanja wadansu na zagina

– Ni nasani cewa da ruwan ciki tanan akanja guga
– Ashe annabin jika duka yake ruwa magajin guga
– Kashuka a cinye mata anfanin gona wannan sai fara

Ku dannan kasa domin daukowa.
Audio Player

Post a Comment

 
Top