Sabuwa waka shahararren mawaki kuma actor mai tasowa yanzu mai suna "Rufin Asirin Allah" wanda akwai taimakon ogana mr hausamini.com, da baitucin wakar.
Ga kadan daga cikin baitocin waka.


 🎶  Maiyi Godiya Ga Allah Ya Dace Shi..

  🎶  Shine Wanda Baya Kokawa A Rashi..

🎶   Yau Godiya Na Nuna Ko Gashi..

 🎶   Kyauta Allahu Yaymin Kashi Kashi..

🎶    Babu Mai Sani Yin Fada, Don Kar Nai Rabuwa..

  🎶  Kece Wacce Nai Bida A So Bani Dama..



Download Music Now

Post a Comment

 
Top