Taurarin fina-finan Hausa masu goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar sun kaimai ziyara inda suka bayyanashi a matsayin dan takararsu.
A jawabinshi na ganawar tasu, Atiku ya bayyana cewa, yaji dadin ziyarar da suka kaimai kuma ya yaba da kokarin da suke yi.
Cikin jaruman da suka kaiwa Atikun ziyara akwai, Abba El-Mustafa, Fati Muhammad, Abida Muhammad, dadai sauransu.

Post a Comment