Tsohuwar matar adam a zango kenan maryam ab yola kenan tana yiwa al'umma musulmi barka da juma'at ga kalamanta.

"Ina  rokon  Allah  ya  saukar  da  albarka,  Alkhairi,  Falala,  Wadata,  Ni'ima,  Gafara,  Rahama,  Lafiya  mai  amfani,  kwanciyar  hankali  a  garemu  da  Zuri'armu,  da  Musulmai  Baki  daya  Ameen.  BARKA DA JUMMA A".
Ga hotunan



Post a Comment

 
Top