Wannan wata sa'insa ce ta kasance da jaruma hadiza gabon a shafinta na istagram wanda sunka dauki lokaci suna cece kuce tsakaninta da masoyinta ko in ce wanda a turanci ake fadi 'fans' akan mutum wanda ya yi suna a duniya 'celebrity'.
Ga yadda hirar su ta kasance.




Post a Comment

 
Top