Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
🎶 Ana Kirana Gwanja wadansu na zagina.
🎶 Ni nasani se ansha ruwan ciki kana akanja guga.
🎶 Eh suna tacewa gwanjawadansu na zagina.
🎶 Ni nasani cewa da ruwan ciki kana akanja guga.
🎶 Ashe Annabin jika duka yake ruwa magajin gura.
🎶 Kashuka acinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara.
🎶 Mai qinka shine zaka shigo ruwa ya nuna ka tada kura.
🎶 Shi ko masoyin ka ko tayaya zai iyama kara.
Download Music Now
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.