Allah me shirya wanda yaso, wannan baiwar Allahn ta bayyana cewa ta shafe shekaru 6 tana bincike akan addinin Musulunci kuma akarshe ta gano gaskiya ta karbi karmar shahada.

Ta kara da cewa tana godiya ga dukkan wadanda suka taimakamata har ta kawo zuwa yanzu.

Muna fatan Allah ya kara fahimtar da ita addini ya kuma karo mana irinta.


26 Nov 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top