Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bi sahun sauran abokan aikinta wajan bayyana dan takarar da zata zaba a babban zabe me zuwa, Hadiza ta saka hoton katin zabenta da na babban dan yatsanta da na shugaba Buharia dandalinta na sada zumunta.

Bayan nan ne sai jama'a suka ta bayyana ra'ayoyinsu akan wannan abu.

Wani daga cikin masu bibiyar Hadizar ya bayyana mata cewa, ke ba 'yar Najeriya bace zamu sa immigration su kamaki.
Hadizar ta mayar mai da amsar cewa, ka yi sauri kar a rigaka.





Post a Comment

 
Top