Assalamu alaikum a yau na sake zo muku da wata waka mai dadi wanda wani fasihin mawaki ya rera mai suna Najeeb noble sunan wakar sa "Zeenat".
Wanda wannan matashin yaro ne amma a wakarsa akwai kafiya da baituci masu dadi a tattare da wakarsa.
Sai ku saukar a wayoyinku kuma a turawa yan uwa,kada ka bari a baka labari.
Download Music Now
Post a Comment