Zafaffan Hotunan Jaruma Rashida Labbo da sunka Jawo cece Kuce A+ A- Print Email Jaruma rashido labbo ta saki wasu zafaffan hotuna a shafinta na instagram a lokacin da tayi tafiya zuwa wata kasa. Sai dai wasu masoyana Sunyi Allah wadai wasu kuma ta burgesu ga hotunan da kalaman wasu daga cikin mabiya shafinta.
Post a Comment