Sabuwa waka Ado isa Gwanja Angon maimuna mai suna "Muchase mata" wanda wannan waka tayi dadi sosai wanda ta samu tsakuru baitoci daga mr wakoki.com.ng.

Ga kadan daga cikin baitocinta.


  🎶 Acashe ba wai afasaba gwanma ban sauya saubi baa ganina

🎶   Mata a yada kalma ban hanaku ready batunda naga kwalba har yau bata dena sharriba  (haba)

 ðŸŽ¶   Mata Allonku Allanku


  🎶  shi zaku duba shine katareku

🎶    me baku komai yayin bukatarku

🎶   me kara budi sa in wadatarku

🎶   ku daga hannu naga inga wazaya saukeku

Download Music Now

Post a Comment

 
Top