Wani saurayi ya gamu da danyen hukunci a birnin Lagos bayan an zarge shi kuma ya amince cewa shi ne ya yi ma wata karamar yarinya fyade wanda sakamakon haka al'aurar yarinyar ya yage kuma ta kasa cin abinci har na tsawon kwanan biyu, hakazalika yarinyar ta kasa cewa uffan, watau ta kasa yin magana har kwana biyu.
Wani shugaban al'umma ne ya zartar masa da hukuncin bulala, kuma ya rubuta taakardar yarjejeniya. Wannan saurayi ya sha dan karaen duka a bainar jama'ar wannan unguwa domin ya zama izna ga sauran matasa masu niyyar yin irin abinda ya aikata.
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment