Jennifer ta daba ma saurayinta wukaa ne bayan ya je wajenta domin ya karbi duk wani kyauta da ya bata bayan soyayya tsakaninsu ta zo karshe, sakamakon mumunan sabani da aka kasa shawo kansa balle a daidaita.
Wajen karban kayakin ne Jennifer ta harzuka matuka, sai ta dauko wuka ta daba wa tsohon saurayinta, ganin abin da ta aikata, sai ta dauko guba ta sha, nan take dai aka garzaya Asibitin FMC Owerri da Jennifer da kuma saurayinta.
Amma isarsu Asibiti ke da wuya sai Likita ya tabbatar da mutuwar Jennifer, amma shi saurayinta yana kawance a Asibitin kuma an sa masa bututun shakar iskar Oxygen.
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.