Tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a tashar talabijin ta Arewa24, Aminu Shariff, Momo kenan tare da gwamnan jihar Bauchi, M. A Abubakar a wannan hoton da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.
Jarumi Amenu Sharef Momo Ya Hadu Da Gwamnan Jihar Bauchi

Post a Comment