🎶 Gani da dan salona zanyiwa masoya wanda ta kore duka damuwata.
🎶 Kyau tafiya a dawo yau gani na dawo gunki ki tarbe ni.
🎶 Akanki nake kai ta kawo avsilar haka 'yan mata suka zageni.
🎶 Kowa na da rana wanda ya soka ka soshi hakane tunani na.
🎶 Ko an bakantamin na tuna da kai nawa sai naji sanyi cikin raina.
🎶 Gani da adona na bullo dan kai na cillo karda ku ja da ikon Allah.
🎶 Ni ban neman sunan na tsaya matsayina hakan Allah yaso gani na.
🎶 Tare da ke wata rana muje aljannah haka shine fatana.
🎶 Ya Allah ka ji tausanmu ka rufe sirrinmu kar makiya su dame mu su hana ki rabeni.
Download Music Now
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.