Jama'a ma'abuta amfani da shafukan yanar gizo sun yi Allah wadai da halin waani mutum bayan wasu hotuna sun bayyana a shafukan intanet inda aka gan wannan mutum tare da fuskokin mata daban-daban da ya dauki hoto da su bayan jima'i.

Wani ma'abuci amfani da yanar gizo ya ce "wannan ya nuna irin tsananin rashin mutunci da wannan talikin yake yi, kasancewa rahotanni sun ce mutumin yana da aure, amma kuma yake zinace-zinace da mata barkatai" .

Shi kuma wani mai amfani da shafin sada zumunta yaba wannan mutum ya yi ta hanyar cewa " ai wannan mutun dan kwallon mata ne na gaske, ganin cewa ai babu wacce take ta yarwa a cikin fukokin mata da muka gani, wannan mutum dan wasa ne kwarai da gasake".

Ko miye ra'ayin jama'a dai, bayanai sun nuna cewa ba alhairi bane yin zina alhali magidanci yana da aure, musamman kasancewa yana aikata zinace-zinacen ne tare da mata da yawa wanda hakan ke da matukar hadari gare shi, matarsa, har ma ada su mata da yake zinace zinacen da su ta bangaren kiwon lafiya.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top