Sabuwa waka mata yan wasan kwaikwayo wanda sunka yiwa suna "Akwai Saura"wanda shine muka kawo muku audio wakar kafin a fitar da video dinta. G kadan daga cikin matan da sunka haskaka a wakar

1 fati washa

2 fati shu'uma

3 jamila nagudu

4 umma shehu

5 Hauwa waraka

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

 🎤 Akwai saura

 🎤   lokacin dodon yan wa'wa

  🎤   Ga buhari ga osibanjo

  🎤   Lokacinku in Allah yayi.

  🎤   Da sunannan Allah alfusununmu dari ba daya.

  🎤   Ya Allah almaliku mai mulkamu


  🎤  Ya Allah araheemu mai tausanmu

 🎤   Buhariyya yan kasa muna bayanka

  🎤   Dukkan makiyanka sun buga sun barka.


  🎤   Kasata na sonka ja mu tafi dattijo.


 🎤   Ga uwa ta marayu aishatu buhari.


Download Music Now
28 Nov 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top