Wani ya gayawa me baiwa shugaban kasa shawara tafannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmed labarin cewa, wata mata na can Asibitin Abuja ta ce ba zata haihu ba sai shugaba Buhari ya sauka daga kan mulki.


Bashir ya bashi amsar cewa, lallai wannan jariri ko jaririya ba zata shigo Duniya ba sai bayan shekarar 2023.

Post a Comment

 
Top