Wannan hoton tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ne, General BMB a lokacin da yake mikawa matar shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari rigar sabuwar kungiyarnan tashi ta yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya sawa suna VOBA.

Post a Comment

 
Top