Wannan Sabon shirin fim ne wanda anka fara dauka mai suna AIKA AIKA wanda wannan shiri dai ya samu jarumai da dama a cikinsa shine wannan jaruma fati washa ta fara dorawa a shafinta na instagram wanda suke tare da Nuhu abdullahi da Aminu saira.






Post a Comment

 
Top