Sabuwa waka Umar M Shareef Mai suna  "'ya 'yan Baba" wanda wanda wannan waka na daya daga cikin fim fin 'Ya 'Yan baba' wanda har har yanzu akwai taimakon ogana mr hausamini.com ga kadan daga cikin baitocin wakar:-


🎵 Komai Nada LokaciYan Mata.

 ðŸŽµ Nidai Zanyi TsokaciDan Gata.

 ðŸŽµ Duba Da Ban BanciNai Rata.

 ðŸŽµ Ni Nake Sasu FargiciSui Kanta.

 ðŸŽµ A Cikin Taro BaBu Yani.

 ðŸŽµ A Gudu Ba Mai Kamani.

 ðŸŽµ Kowa Yazo Ya Gaidani.


🎵 Auta Nice Gani

 ðŸŽµ Anisha Anka Kirani

 ðŸŽµ Ina Da Aji Inhar Kuka Dubeni

🎵  Akwai Wani Gaye Bashi Da Kunya Wai Shi Zai So Ni.

 ðŸŽµ Ni Yar Babaaa..  Autar Babaaaa..

Download Music Now

Post a Comment

 
Top