Wani mutum dan shekara 41 mai suna Reawat Petnui ya yanke azzakarinsa da reza domin yarinyar da yake kauna ta ce ita fa tana da miji, sakamakon haka gogan naka ya  dau haushi da bakin ciki da ya kai ga yi ma kansa wannan rauni a kasar Thailand.

Bayanai sun ce Reawat ya taba zaman gidan Kurkuku inda ya share shekara 12 cip sakamakon kashe mutum biyu yayin wani fada da ya yi tare da su, hakazalika dan kwayane na gaske.

Mahaifiyarsa mai shekara 71 ta ce bayan fitowarsa daga Kurkuku, Reawat ya shiga rayuwar kunci domin baya hulda da kowa sai dai ya shiga daki ya yini ya kwana. Ta ce daga bisani ne ya sami wannan yarinya da ta shiga ransa bayan ya yi kokarin ya mayar da rayuwarsa kamar da yadda ya saba shekara 12 da suka wuce, amma sai budurwar ta shaida masa cewa tana da miji a wani wasika da ta rubuto masa.


DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
 
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top