Bayan komawar Malam Ibrahim Shekarau jam'iyyar APC, Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana Tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Zaki wanda zasu hada hannu wajan yakarshi.


Jaridar Sarauniya ta ruwaito Gwamna Ganduje na cewa, 

"Mun Gode Allah Da Ya Sa Wannan Jajirtaccen Mutum (SHEKARAU) Ya Shigo Cikinmu, Domin Mu Hada Karfi Da Karfe Mu Yaki Wannan ZAKI (KWANKWASO)".

Post a Comment

 
Top